Friday, August 6, 2010

AWARD FOR ACTRESS HAUSA MOVIES

ALINUH BEST HIRO ISHAQ SIDI ISHAQ BEST DIRECTOR DA TUMBUNGIWA IBRAHIM MAISHIKU BEST ACTOR DA JAMILA DA JAMILU HAUWA MAINA BEST ACTRESS DA HALINMUTU SADI SIDI SHARIFAI BEST MALE PAY SINGER DA TUMBINGIWA MURJA BABA BEST PAY BACK SINGER DA AIKATU ZAHARADDIN BEST UP CAMING ACTOR DA ABIN BAUTA FATI K K BEST UP CAMING ACTRESS DA TUMBINGIWA

Tuesday, June 22, 2010


KUBRA DAKKO

MARYAM HIYANA


Sadiya gyale babbar jarumar finafinan hausa na kanywood wacce atarihin wasan hausa a haukan dokunan nasara kala kala, kuma jarumar data sauki tuta fin din KAN BARINKI, sannan kuma ta sami lambobin yabo masu dunbin yawa.


GUDUN HALI wani shararren film ne wanda zai fadakar da dan kallo akan Alamuran rayuwarsa na yauda kullun sai kanemeshi a kasuwa

Monday, May 31, 2010

inazaniSaharar ran Kanmfanin nan maisuna MKINGDOM FILMS. yanayiwa mai kallo albishir da wani shaharar ran fim mai suna INA ZANI. fim din ya samu aiki daka han nun gwanaye wandanda suka hada da Muazu s Musa dakuma Aiminu S bono da Salisu Nauku da sauransu.da fatan mai kallo zai saurari fitowar fim din. domin ya kallon yadda zata kasance, ga kadan daga cikin labari fim din.
fim din INA ZANI yadauki abubuwa masu muhimmanci game da tsarin rayuwar malam ba haushe dakuma fadakarwa a musulimce dafatan zaku kasance tare damu domin kallon wannan fim mai dauke da yanwasa kamar su Shaibu Lawan Kumrci Kabiru Maikaba Mustapha Musty da sauransu

Thursday, May 13, 2010

KAM BARINKI


KAN BARIN KI
wane labarine mai fadakarwa, da ilimantarwa wanda ya kushi labrin zamantakewar aure ta yadda wadansu mutanen suke yiwa duk mutumin da yafito daga hannun uba mara kirki kudin goro da nufin cewa shima lallai ba mutumin arziki bane kamar babansa, wanda hakan har yayi sanadiyyar hanashi mace, ko kuma idan an gano halin mahifinsa sai ayi kokarin raba aure da ita.
wannan yana faruwa ackin al'umma saboda haka sai a kiyaye, domin hakan na iya kawo sanadiyyyar rasa rai
Domin neman karin bayani sai nemi: mkingdompro@rocketmail.com, +2347060807743,+2347085588398

Monday, February 22, 2010

MAAZU SULAIMAN MUSA
TAKAITACCEN TARIHIN PRODUSAN KAMFANIN M KINGDOM FILMS
sunana maazu sulaiman musa dan asalin garin kanon dabo a taryyar nageriya, kuma ni producer ne, director n finafinan hausa a maaikatar shirya finafinan hausa t ajihar kano wato kanywood.
An haifeni ashekara ta 1985 a unguwar Sodawa abirin kano, sannan kuma na halacci tsangayoyin ilimi da dama in da na sami cikkkiyar tarbiya a gun malamai na, kuma alhamdu lillah naci nasarar kamala tsangayoyin ilmi na da taimakon ubangiji.
Allah cikin rahamarsa nayi gwagwarmaya da kuma fadi tashi wajan neman samun kwarewa akan abubuwan dana ilmanta a tsangayoin dana halatta, domin neman tsira da mutuncina.
Daga nan kuma na shiga harkar finafinan hausa a cikin shekara ta 2000 inda nafara da wani mai suna Dan gado, sosai inda nayi ta sanun nasara a cikin harkar, wannan shiryasa na dude kamfani na mai suna MKINGDOM FILMS, kuma ina jin dadin harkar da kuma Abokan harkar.