Monday, February 22, 2010

MAAZU SULAIMAN MUSA
TAKAITACCEN TARIHIN PRODUSAN KAMFANIN M KINGDOM FILMS
sunana maazu sulaiman musa dan asalin garin kanon dabo a taryyar nageriya, kuma ni producer ne, director n finafinan hausa a maaikatar shirya finafinan hausa t ajihar kano wato kanywood.
An haifeni ashekara ta 1985 a unguwar Sodawa abirin kano, sannan kuma na halacci tsangayoyin ilimi da dama in da na sami cikkkiyar tarbiya a gun malamai na, kuma alhamdu lillah naci nasarar kamala tsangayoyin ilmi na da taimakon ubangiji.
Allah cikin rahamarsa nayi gwagwarmaya da kuma fadi tashi wajan neman samun kwarewa akan abubuwan dana ilmanta a tsangayoin dana halatta, domin neman tsira da mutuncina.
Daga nan kuma na shiga harkar finafinan hausa a cikin shekara ta 2000 inda nafara da wani mai suna Dan gado, sosai inda nayi ta sanun nasara a cikin harkar, wannan shiryasa na dude kamfani na mai suna MKINGDOM FILMS, kuma ina jin dadin harkar da kuma Abokan harkar.