Monday, May 31, 2010

inazani



Saharar ran Kanmfanin nan maisuna MKINGDOM FILMS. yanayiwa mai kallo albishir da wani shaharar ran fim mai suna INA ZANI. fim din ya samu aiki daka han nun gwanaye wandanda suka hada da Muazu s Musa dakuma Aiminu S bono da Salisu Nauku da sauransu.da fatan mai kallo zai saurari fitowar fim din. domin ya kallon yadda zata kasance, ga kadan daga cikin labari fim din.
fim din INA ZANI yadauki abubuwa masu muhimmanci game da tsarin rayuwar malam ba haushe dakuma fadakarwa a musulimce dafatan zaku kasance tare damu domin kallon wannan fim mai dauke da yanwasa kamar su Shaibu Lawan Kumrci Kabiru Maikaba Mustapha Musty da sauransu

Thursday, May 13, 2010

KAM BARINKI


KAN BARIN KI
wane labarine mai fadakarwa, da ilimantarwa wanda ya kushi labrin zamantakewar aure ta yadda wadansu mutanen suke yiwa duk mutumin da yafito daga hannun uba mara kirki kudin goro da nufin cewa shima lallai ba mutumin arziki bane kamar babansa, wanda hakan har yayi sanadiyyar hanashi mace, ko kuma idan an gano halin mahifinsa sai ayi kokarin raba aure da ita.
wannan yana faruwa ackin al'umma saboda haka sai a kiyaye, domin hakan na iya kawo sanadiyyyar rasa rai
Domin neman karin bayani sai nemi: mkingdompro@rocketmail.com, +2347060807743,+2347085588398