Thursday, May 13, 2010

KAM BARINKI


KAN BARIN KI
wane labarine mai fadakarwa, da ilimantarwa wanda ya kushi labrin zamantakewar aure ta yadda wadansu mutanen suke yiwa duk mutumin da yafito daga hannun uba mara kirki kudin goro da nufin cewa shima lallai ba mutumin arziki bane kamar babansa, wanda hakan har yayi sanadiyyar hanashi mace, ko kuma idan an gano halin mahifinsa sai ayi kokarin raba aure da ita.
wannan yana faruwa ackin al'umma saboda haka sai a kiyaye, domin hakan na iya kawo sanadiyyyar rasa rai
Domin neman karin bayani sai nemi: mkingdompro@rocketmail.com, +2347060807743,+2347085588398

No comments:

Post a Comment