Monday, May 31, 2010

inazaniSaharar ran Kanmfanin nan maisuna MKINGDOM FILMS. yanayiwa mai kallo albishir da wani shaharar ran fim mai suna INA ZANI. fim din ya samu aiki daka han nun gwanaye wandanda suka hada da Muazu s Musa dakuma Aiminu S bono da Salisu Nauku da sauransu.da fatan mai kallo zai saurari fitowar fim din. domin ya kallon yadda zata kasance, ga kadan daga cikin labari fim din.
fim din INA ZANI yadauki abubuwa masu muhimmanci game da tsarin rayuwar malam ba haushe dakuma fadakarwa a musulimce dafatan zaku kasance tare damu domin kallon wannan fim mai dauke da yanwasa kamar su Shaibu Lawan Kumrci Kabiru Maikaba Mustapha Musty da sauransu

No comments:

Post a Comment